ha_tq/lev/23/03.md

162 B

Menene Yahweh ya faɗa game da aiki da ranar Asabar?

Yahweh ya faɗa cewa mutane zasu iya aiki kwanaki shidda, amma rana ta bakwai Asabar ce ta cikakken hutu.