ha_tq/lev/22/12.md

161 B

Diyar firist da ta aure wanin da ba firist, za ta iya cin abinci mai tsarki?

A'a, sadai idan ita sakakkiya ce, kuma idan ta koma ta zauna a gidan mahaifinta.