ha_tq/lev/19/26.md

4 lines
157 B
Markdown

# Wane halin arna ne aka ce wa mutanen kada su bi?
Halin arna da aka ce wa mutanen kada su bi su ne aske gashin kansu a kewaye ko su aske ƙarshen gemunsu.