Yahweh ya ce kada a ci kowacce irin mikiya, hankaka, jimina, da mujiyar dare, da shaho, da kowacce irin shirwa.