Nadab, da Abihu 'ya'yan Haruna, suka miƙa haramtacciyar wuta a gaban Yahweh.
Wuta ta fito daga gaban Yahweh ta hallaka su.