Firist da ya miƙa shi don zunubi zai ci shi. Dole a ci shi a wuri mai tsarki a harabar rumfar taruwa.