ha_tq/lev/06/21.md

263 B

Yaya ne za a shirya wannan baikon hatsin?

Za a yi shi da mai a tandun tuya. Sa'ad da aka jiƙa shi, za ku kawo shi ciki. A toye gutsu-gutsu.

Wanene zai miƙa wannan baikon?

Ɗan babban firist wanda zai gaji babban firist daga cikin ya'yansa zai miƙa shi.