Fatar bijimin da duk sauran naman, da kan da ƙafafunsa da kayan cikinsa da tarosonsaa inda ake zuba toka.