ha_tq/2sa/24/24.md

349 B

Menene yasa Dauda ya ƙi a kan sayen Masusukar Araunah a nawa?

Dauda ya ce wa Araunah cewa shi ya ƙi a kansayen massussuka na kan wani awo a don bazaya yi hadaya ga Yahweh da abin da bai biya ba?

Tayaya ne Dauda ya dakatar da Anobar a Israila?

Dauda ya dakatar da Anoba a Israila ta wajen gina wa yaweh bagade ya kuma miƙa hadayar ƙonawa.