ha_tq/2sa/18/18.md

230 B

Menene Yasa Absalom ya gina wa kansa babban ginshiƙin dutse a kwarin sarki a lokacin da yake da rai?

Absolom ya gina wannan babban ginshiƙin dutse, ya kuma kira wurin Surar Absalom, gama ya ce bani da ɗan da zai tuna da ni.