ha_tq/2sa/15/21.md

384 B

Menene Itai Bagitite ya gaya wa Sarki bayan da sarki ya faɗa masa ya koma ya tsaya tare da sarki Absalom?

Ittai ya ce wa Sarki cewa zai je ko ina da sarki ya je , ko da ace rai ne ko mutuwa.

Wace hanyace Dauda da dukkan wadan da suka tashi da shi daga Yerusalem suka bi?

Dauda da Dukan wadanda suka bi shi sun ƙetare kwarin Kindron suka tafi har zuwa hanya ta ke wajen jeji.