ha_tq/2sa/15/13.md

286 B

A taƙa ce, Menene Dauda ya faɗa wa bayin sa bayan da saƙo ya ɗan saƙo ya faɗăwa Dauda cewa,"cewa zukatan mutanen Israila sun koma suna bin Absalom."

Dauda yace wa bayin sa da ke tare da shi a Yerusalem cewa su tashi su bar nan su gudu, ko kuwa bawanda za tsira daga Absalom."