Yehonadaba ya ce wa sarki Amnon ne kaɖai ya mutu Absalom ya ƙudura wanna abu tun daga randa Amnon ya ɓata 'yar'uwarsa Tamar.