Amnon ya yi kamar bashi da lafiya lokacin da Dauda ya zo ya ga Amnon, ya tambaye Dauda ya aiko da Tamar ta yi masa abinci a gaban sa don ya ci daga hannun ta, Dauda kuma, ya yi kamar yadda Amnon ya roƙe shi.