ha_tq/2sa/13/03.md

179 B

Ta yaya ne Ammon ya amsa wa Yehonadab lokacin daya tambaye shi menen yasa yake damuwa ko wacce safiya?

Ammon ya amsa masa cewa yana ƙauna Tamar, Yar'uwar ɗan'uwansa Absalom.