465 B
465 B
Menene Dauda ya yi lkaci da ya ji cewa Armeniyawa sun taru tare suka kuma aika kuma suka sami sabobin rundunar yaki daga bayan ƙogo Yufretis?
Lokacin da Dauda ji, ya tara dukan Israila tare, har ƙetaren Urdun, da kuma suka isa Helam do su yi faɗa da Ameniyawa.
Menene dukan Sarakunan da ke bayin Hadareza su ka yi a lokacin da ga Isra'ila na yin nasara a kansu?
Sarakunan da suke bayan Hadareza suka nemi salama da Isra'ila suka kuma zaman masu bayin sa.