Dauda ya mayar ma Mefoboshet dukan ƙasar da Saul, kakansa da kuma Dauda yasa mefiboshet ya ci kullum a tebirin sa.