Yahweh ya tambaye Dauda idan Yahweh ya taɓa cewa " me yasa ba ku gina mini gidan sida ba" ga kowane shugaban Israila da Yahweh ya Zaɓa.