ha_tq/2sa/06/01.md

4 lines
155 B
Markdown

# Menene yasa Dauda ya sake tara dukan zaɓaɓɓun mutane Israila?
Dauda ya tara dukan zaɓaɓɓun mutanen Israila ya kawo su ga Akwatin alkawarin Allah.