ha_tq/2sa/03/24.md

212 B

Wanene lokaci ne Yowab ya zo wurin Dauda Menene kuma Yowab yake zargin Abna ya yi?

Yowab ya na zargin Abna da ƙoƙarin yaudarar Dauda, da kuma ƙoƙarin gano shirin Dauda ya kuma koyi komai da Dauda yake yi.