ha_tq/zep/03/14.md

122 B

Don menene Isra'ila za ta yi waka da kuma muran?

Isra'ila za ta yi waka da kuma mura domin Yahweh ya dauke hukuncinta.