ha_tq/zep/03/12.md

140 B

Ta yaya ne ragowar Isra'ila za su canza bayan wannan?

Ragowar Isra'ila ba za su ƙara aikata rashin adalci ba ko su faɗi ƙarairayi ba.