ha_tq/zep/03/09.md

112 B

Menene Yahweh zai kuma kira mutanen su yi?

Yahweh zai kira mutanen su bauta masa a tsaya kafaɗa da kafaɗa.