ha_tq/zep/03/08.md

140 B

Wane shawara ne Yahweh ya yanke game da al'umman?

Yahweh ya yanke shawarar tara al'ummai, ya kuma zuba masu fushi da hasalarsa mai zafi.