ha_tq/zep/02/15.md

124 B

Menene zai kasance da maɗaukakin birnin?

Maɗaukakin birnin zai zama da firgici, wurin da dabbobin jeji ke kwance ciki.