ha_tq/zep/02/04.md

162 B

Menene zai faru da wanda ba za su yi nazari da gargading Yahweh ba?

Duk mutanen da ba za su yi nazari da gargading Yahweh ba, za a tunɓuke a kuma hallaka su.