ha_tq/zep/02/01.md

144 B

Menene mutanen za su yi domin su kauce zafin fushin hasalar Yahweh?

Dole mutanen su bida adalci da tawali'u domin su kauce wa fushin Yahweh.