ha_tq/zep/01/17.md

197 B

Jinin wanene za a zub da kamar kura a ranar Yahweh?

Waɗanda suka yi wa Allah zunubi.

Menene ba zai iya kubutar da su a wannan ranar?

Zinariyarsu ko azurfarsu ba za su iya kubutar da su ba.