ha_tq/zep/01/10.md

227 B

Menene karar da zai fita daga Kofar Kifi da kuma gunduma ta biyu a wannan ranar?

Kukar bakinciki zai zo wannan ranar.

Menene zai faru da fataken a wannan rana?

Za a rugurguje su, kuma za a datse dukkan masu awon azurfa.