304 B
304 B
Menene mutanen za su yi a gaban Yahweh?
Za su yi shiru a gaban Yahweh.
Wanene Yahweh ya ce zai yi hukunta a ranar hadaya?
Yahweh zai hukunta yarimai da 'ya'yan sarakuna, da duk wanda ke sanye da baƙin tufafi, masu tsallake dankarin ƙofa, da masu cika gidan ubangijinsu da ta'addanci da yaudara.