ha_tq/zep/01/04.md

187 B

Menene sunan gumkin da Allah ya ce zai datse kowanne ragowar?

Zai datse kowanne ragowar Ba'al.

Wanene wanda suke tudu suke bauta wa?

Wanda suke tudu suna bauta wa abubuwan sammai.