ha_tq/zep/01/01.md

136 B

Menene Allah ya ce wa Zafaniya zai yi wa tsuntsayen sammai, kifayen teku da kuma mutum?

Allah ya ce zai hallaka su ya kuma datse su.