ha_tq/zec/14/16.md

518 B

Menene dukka waɗanda sun ragu a waɗannan al'umman da suka yi tsayyaye da Urushalima za su yi?

Dukkan wanɗanda suka rage za su tafi kowacce shekara domin su yi wa sarki sujada, Yahweh mai runduna, sụ kuma kiyaye Idin Bukkoki.

Menene zai faru idan wani daga dukka al'umman duniya bai je Urshalima don ya yi sujada ga sarki, Yahweh mai runduna?

Idan wani bai je Urushalima ba, Yahweh ba zai aiko da ruwan sama ba. Annoba daga Yahweh za ta abko wa duk mutanen da su ka ƙi zuwa domin su yi Bikin Idin Bukkoki.