ha_tq/zec/14/09.md

218 B

Wanene zai zama sarki bisa dukkan duniya?

Yahweh zai zama sarki a bisa dukkan duniya.

Allah zai hallakar da Urushalima?

Babu wani hallaka da za ta zo garesu daga wurin Allah kuma; Urushalima za ta zauna lafiya.