Za a raɓa ganimar Urushalima a tsakiyarsu domin Yahweh zai tattara dukkan al'umma tsayayya da Urushalima domin yaƙi kuma za a ci birnin. Za a warwashe gidajen.