378 B
378 B
Menene Yahweh ya ayyana cewa zai faru a dukka ƙasar?
Yahweh ya ayyana cewa za a datse kashi biyu. Za su hallaka; kashi uku kadai zai rage a wurin.
Menene zai faru da ukun da ya ragu a wurin?
Ukun da ya ragu a wurin za a bi da su ta cikin wuta a tãcesu a kuma gwada .
Menene na ukun da ya rage a wurin zai ce?
Na ukun da ya rage a wurin zai ce, "Yahweh ne Allahna!"