ha_tq/zec/13/07.md

178 B

Wanene makiyayi?

Makiyayi shi ne "mutumin da ya tsaya kusa da ni."

Menene zai faru da tumakin idan an ƙashe makiyayin?

Sa'ad an ƙashe makiyayin, tumakin za su warwatse.