ha_tq/zec/13/04.md

168 B

A wannan ranar, don menene shi wanda ke annabci ba zai ƙara sanya rigar gashi ba?

Shi wanda ke yin annabci ba zai sake sanya rigar gashi ba don ya ruɗi jama'a ba.