ha_tq/zec/13/03.md

181 B

Idan wani ya cigaba da yin annabci, menene mahaifinsa da mahaifiyarsa za su yi masa?

Mahaifinsa da mahaifiyarsa wanda suka haifeshi za su soke shi yayin da ya ke anabce-anabcen.