ha_tq/zec/12/04.md

285 B

A ranar da dukka al'ummai suka yi tsayayya da Yahuda, wane abubuwa ne na musamman da Yahweh ya ce zai yi da dawakai da mahayan sojojin makiyan?

Yahweh ya ce zai buga kowanne doki da firgita da kuma kowane mahayi da hauka. Yahweh ya kuma ce zai buga kowane dokin sojojin da makanta.