ha_tq/zec/11/15.md

261 B

Yahweh ya ce zai ta da makiyayi a ƙasar. Menene makiyayin zai yi?

Wannan makiyayin ba zai lura da tumaki ba. Ba zai neman ɓatattun tumaki ba, ko ya warkar da tumakin da suka gurgunce ba, amma za ya cinye naman tumaki ma su ƙiba, ya kuma saɓe ƙofatunsu.