ha_tq/zec/11/07.md

316 B

Menene sunayen sanduna biyu da Zakariya ya yi amfani don ya yi kiwon tumakan da aka ƙaddara domin yanka?

Sunayen sanduna biyun su ne "tagomashi" da "haɗin kai."

Don menene Zakariya ya hallaka makiyaya uku a cikin wata ɗaya?

Zakariya ya yi wannan saboda hakurinsa ya gaza a kan makiyayan, sun kuma ƙi shi.