ha_tq/zec/11/04.md

321 B

Menene Yahweh ya ce wa Zakariya ya yi?

Yahweh ya ce wa Zakariya ya "yi kiwan tumakan da aka ƙaddara domin yanka!"

Menene Yahweh ya ce zai yi wa mazaunan Yahuda?

Yahweh ya ce ba zai ƙara jin tausayinsu ba amma zai sa kowane mutum ya faɗi a hannayen makiyansa da kuma hunnan sarki, kuma za su lallatar da ƙasar.