ha_tq/zec/10/11.md

210 B

Menene Yahweh ya ce zai yi wa Masar da Asiriya bayan ya tattara 'yan gidan Yahuda daga waɗannan wuraren?

Yahweh ya ce zai saukar da ƙasaitar Asiriya, zai kuma sa sandar mulkin Masar ta tafi daga Masarawa.