Yahweh ya ce zai ƙarfafa gidan Yahuda ya kuma ceci gidan Yosef. Yahweh ya ce zai maido da su ya kuma nuna masu jinƙai.