ha_tq/zec/10/04.md

173 B

Menene Yahweh ya ce zai zo daga gidan Yahuda?

Yahweh ya ce dutsen kusurwar gini zaya fito, turken rumfa, bakan yaƙi, da kuma dukka shugabani za su zo daga gidan Yahuda.