ha_tq/zec/10/01.md

415 B

Menene Yahweh zai yi wa Sihiyona?

Yahweh zai tanada ruwan sama wa Sihiyona a loƙacin da sun roƙe shi, da kuma shuka a gona.

Menene ya sa mutanen yawo kamar tumaki da kuma shan azaba?

Mutanen su na yawo kamar tumaki da kuma shan azaba saboda gumakan gidan su na yin ƙarya, masu sihiri kuma su na ƙirƙiro ƙarya; su na faɗin mafarkai na ruɗani su kuma yi ta'aziyar wofi. Mutanen kuma ba su da makiyayi.