324 B
324 B
Don menene Yahweh ya fanshe 'yan sarƙarki daga ramin da babu ruwa?
Yahweh ya ce ya yi wannan saboda jinin alƙawarinsa da su.
A kan wanene Yahweh ya ta da 'ya'yan Sihiyona?
Yahweh ya ta da 'ya'yan Sihiyona akan 'ya'yan Heleniyawa.
Menene Yahweh ya yi Sihiyona kamar?
Yahweh ya yi Sihiyona kamar takobin mayaƙi.