ha_tq/zec/09/01.md

113 B

Menene ayyanawar Yahweh ya kunsa?

Ayyanawar Yahweh ya kunshi ƙasar Hadrak da Damaskus, Hamat, Taya da Sidon.