Yahweh ya ce mutane dayawa daga daga wurare dabam dabam da kuma manyan al'ummai za su zo su nemi Yahweh kuma su roƙi tagomashinsa.